LIQUIDITY POOL: A wannan Videon nayi Bayani akan 1. Menene Liquidity pool"!? 2. Ya Liquidity Pool yake aiki!? 3. Su waye Liquidity Providers (LP). 4. Menene TVL (TOTAL VALUE LOCKED). Duka a cikin wannan Vidion. idan ka ƙaru kayi sharing ma wasu domin su Amfana!. #crypto #bitcoin #trading