Assalamu alaikum Yan uwana hausawa, ko ince masu ji da fuskantar hausa. Na samarda wannan channel dinne domin ganin kawo sawyi acikin wannan Sana'a tamu ta forex, domin sawkake fuskantar wannan karatu na Hanzo Wanda dayawa daga Yan uwa basu fuskanci karatun na ainihin ba Wanda aka yishi da harshen turanci. *Zan koyar da hausane kawai, bawai zanyi kwaskwarima bane ko gyara daga ainihin koyarwar mamallakin karatunba. *Zan koyar kyawta a wannam channel din dakuma channel Dita ta YouTube. * Bita ta mentorship inda zaa samu tambayoyi, amsoshi da misalai da suka hada da hotuna, live trade dakuma sawransu wannan ze kasance a private group ne da se kacike Kuma kabiya kudin shiga( shi wannan ba free bane completely ), domin Shiga mentorship group din saika tuntubi 09046775827 a whatspp. Kokuma https://t.me/Speedou a telegram *Ga link na YouTube channel Dina https://youtube.com/channel/UCZ2gWPMXD4vGHHoOkvEO41g *Ga link din broker da nake amfanida domin bude real account https://www.liteforex.com/?uid=751969159 *Ga Facebook handle nawa https://www.facebook.com/profile.php?id=100007265478753