META FORCE yana da bangarori guda shida zuwa bakwai a halin yanxu amma an riga da anfara anfani da guda daya daga cikin bangarorin nan guda bakwai wata FORCE CLASSIC👌 jiya kuma an gabatar da bangare na biyu wato ROYALTY NFTs. Kafin nan ga bangarorin nan guda bakwai👌 1. FORCE CLASSIC 2. ROYALTY NFTs 3. METAVERSE 4. FORCE COIN 5. ACADEMY 6. STAKING 7. TRADER'S CLUB