A watannin baya binance sunyi wani airdrop task wanda duk wanda yayi a yanzu haka zai iya dubawa domin yaga kyautar da ya samu.