Wannan shiri ne akan yadda Coinmarketcap suke turo wa miners nft zuwa wallet Adress nasu. Da kuma yadda zakayi bayan anturo maka dashi. Shire shiryen baya: 1) Yadda Zaka Sami NFTS ta Coinmarketcap https://youtu.be/jzI-0C1VQNA 2) Yadda zaka Sayi NFT daga Coinmarketcap Kyauta Izuwa Wallet Adress Naka https://youtu.be/6VnyohWerKY